
Labaran Duniya
Allah sarki masoyan fadar bege kuyi masa addu’ar samun rahama a gurin Allah
Allah sarki mawaki fadar bege kenan wanda yake yabon annabi muhammad s.a.w rasuwarsa ta girgiza masoyansa da yawa a fadin duniya.
muna fatan Allah ubangiji yaji kansa yayi masa rahama yasa aljanna ce makomarsa idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani Ameen summa ameen