Kannywood News

Allah sarki shin kun tuna da matashin mawaki lil ameer Allah yaji kansa yayi masa rahama

Allah sarki duniya nasan baku manta da wannan matashin yaron ba wanda mawaki ne ya rasu a lokacin daya fara tashe mutuwarsa ta girgiza masoyansa.

Lil ameer babban mawaki ne wanda manyan mawakan hausa sunfara bibiyarsa Allah ya karbi rayuwarsa muna fatan Allah yaji kansa yayi masa rahama ameen summa ameen menene ra’ayinku akan wannan labarin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button