Uncategorized

Direban keke napep ya tsinci iphone 13 pro a cikin napep yaje ya kaiwa me wayar Allah ya saka masa da alkairi

Masha Allah wannan matashi yayi abun azo a yaba ya tsinci waya kirar iphone 13 a cikin keke napep dinsa sannan kuma ya nemi mai wayar yaje ya kai mata tabbas zuciyar wannan matshi tana da kyau.mutane da dama sunyiwa wannan matshin fatan Alkairi saboda ya nuna gaskiyarsa a zahiri kuma ya tabbatar da cewa shi mutumin kirki ne Allah ya saka masa da alkairi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button