
Uncategorized
Masha Allah yar karamar yarinya tayi saukar alkur’ani mai girma
Masha Allah wata yar qaramar yarinya ta zama hafizar al’qur’ani mai girma Tabbas wannan abun babban abun farin ciki ne ga iyayenta da al’ummar musulmai.wannan yarinya tayi matuqar daukar hankalin mutane a kafafen sada zumunta musamman facebook Allah ya sakawa iyayenta da alkairi ameen summa ameen