Uncategorized

Masha Allah hotunan iyalan mawaki ali jita kenan yadda suka gudanar da umarah

Masha Allah wannan shine hotunan family ali jita da suka gudanar da aikin umarah a shekaraun baya mutane da dama basu yarda mawaki ali jita yana da manyan ya’ya ba amma yanzu kuma da suka ganshi da yaransa babba namiji sun yadda.wanne fata zaku iya musu na alkairi muna fatan Allah ya albarkaci zuri’a yasa mahaddata alkur’ani mai girma ne

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button