
Uncategorized
Zafafan hotunan mawaki naziru sarkin waka da family dinsa gaba daya
Allah sarki rayuwa kamar yadda kuke gani a wannan hoto wannan sune family nazitu sarkin waka. a cikin hoton akwai mahaofinsa da mahaifiyarsa kamar yadda kuka ga mun saka muku.wanne fata zakayi mawaki naziru sarkin waka mudai muna fatan Allah ya inganta rayuwarsa data iyalinsa da tamu muka kanmu.