
Uncategorized
Jerin hotunan jaruman kannywood da cututtukan da sukayi ajalinsu
Allah sarki wannan sune cututtukan da suka kashe wasu da dama daga cikin jaruman masa’antar kannywood muna fatan Allah yaji kansu yayi musu rahama. Tabbas akwai jaruman kannywood da dama da suka rasu wanda ba kowa ne yasan wanne kalar rashin lafiya ne ya kashesu ba