
Uncategorized
wasu daga cikin jaruman kannywood da suke da kudi da shahara
wasu daga cikin jaruman kannywood da suke da kudi da shahara a duniya a cikinsu akwai adam a zango nuhu abdullahi sadiq sani sadiq Abba elmustafa da sauransu .wanne fata zaku iya yiwa wannan jaruman masana’antar kannywood din muna fatan Allah ya albarkaci rayuwarsu yasa musu tausayi da tsoron Allah a zukatansu