
Uncategorized
Kalli hotunan jaruman kannywood da suke wasa da kifi a cikin ruwa masha Allah
wannan sune hotunan jaruman kannywood a lokacin da suke wanka a cikin swimming pool kuma suna wasa da dolping fish a cikinsu akwai nafeesat abdullahi da kuma maryam yahaya da sauransu.wanne fata zaku iya yiwa jaruman kannywood din da suke wanka a bisa swimming pool muna fatan Allah ya kawo musu miji nagari