Uncategorized

Yadda drabdullahi umar ganduje yayi addu’a a gurin jana’izar dantata

Tawagar tsohon gwamnan jihar kano kuma tsohon shhgaban jam’iyar Apc na kasa dr abdullahi umar ganduje sunyi addu’a sosai a gurin jana’izar Aminu dantata a kasar saudi arabia.

wannan jana’iza ta hada manyan mutane masu yawa daga kasashe da dama musamman ma mahaifarsa kasar nigeria. muna fata Allah yaji kansa yayi masa rahama Ameen summa ameen.

Tabbas anyi babban rashi a nigeria babban mutum me taimakon Al’umma Allah yasa Aljanna ce makomarsa Ameen summa ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button