
Uncategorized
NA daina yiwa mata kwalliya a masana’antar kannywood gaba daya cewar me yiwa jarumai make up
Shahararren mai yiwa mata kwalliya a masana’antar kannywood ya bayyana cewa daga yanzu ya daina yiwa mata kwallaiya a cikin kannywood gaba daya.masha Allah muna fatan Allah ya shiryamu shirin addinin musulunci Wanne fata kukeyiwa wannan me kwalliya muna masa fatan Allah ya bashi wata sana’ar