
Uncategorized
Kalli hotunan family rabi’u musa kwankwaso tare da mahaifinsa da mahaifiyarsa
MAsha Allah rayuwa tayi albarka idan kuka kalli wannan hotunan zakuga kwankwaso ne tare da iyalansa da kuma mahaifinsa da mahaifiyarsa wasu hotunan ma tsofaffin hotuna ne a ciki.muna fatan Allah yayiwa iyayensa rahama muma namu Allah yayi musu rahama damu kanmu ameen summa ameen