
Uncategorized
masha Allah kalli hotunan jarumin kannywood baba ari da family dinsa
MAsha Allah jarumin kannywood baba ari kenan tare da yayan da matarsa ta haifa masa yan biyu wannan babban abun farin ciki ne sosaimuna fatan Allah ya albarkaci rayuwarsu yasa musu albarka shikuma mahaifinsu Allah ya bashi ikon kula dasu ameen summa ameen .