
Uncategorized
Tuna baya hotunan yadda jarumin barkwanci yaya dan kwambo ya aurar da yarsa
Masha Allah kamar yadda kuke ganin wannan hotunan yadda jarumin barkwanci fitacce a cikin shirin film din labarina yaya dan kwambo ya aurar da yarsa.Anyi bikin ne a unguwa uku muna fatan Allah ubangiji ya sanya alkairi ameen summa ameen