
Uncategorized
Masha Allah kalli hotunan yayan jaruman kannywood da sukayi saukar alqur’ani mai girma
Masha Allah wannan babban abun farin ciki ne dukkanin yaran da kuka gani a jikin wannan hoton yayan jaruman kannywood ne wanda sukayi saukar alqur’ani mai girma Tabbas wannan abun farin ciki ne a cikin rayuwa.
muna fatan Allah ya kawo na yan baya su kuma da sukayi Allah ya basu ikon amfana da karatun da sukayi har su anfanar da wasu menene ra’ayinku akan wannan cikakken rahoton da muka kawo muku.