
Kannywood News
KAlli hotunan jaruman kannywood da suka rasu a shekarar 2023 da yawansu
Dukkanin wannan jaruman kannywood din sun rasu ne a shekarar 2023 wanda mutuwarsu ta zama wa’azi ga wasu ta tayarwa mutane hankali da yawa a masana’antar kannywood.
aminu s bono, awarwasa, binta sulaiman, kamal aboki, hannatu umar, aminu muhammad az, dukkansu a shekarar 2023 suka rasu muna fatan Allah yaji kansu yayi musu rahama ameen summa ameen