Labaran Duniya

Abinda ya faru da mal lawan triumph a kano shari’a commision ku saurara

Abunda ya faru da mal lawan triumph a shari’a commission jihar kano ansamu wata takaddama da Mal lawan triumph da wasu malamai harta kai ta kawo a n gurfanar dashi a gaban hukuma.

malam lawan triumph ya karanto wani hadisi ne wanda hakan ya jawo cece kuce wasu suke ganin kamar cin fuska ne ga fiyayyen halitta shine yasa suka bukaci shari’a tayi aiki a kansa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button