
Labaran Duniya
Allah sarki rayuwa mutane sunyi kewar fadar bege sosai bayan rasuwarsa Allah yaji kansa yayi masa rahama
RAsuwar mawakin yabon manzon Allah s.a.w fadar bege ta dauki hankalin mutane sosai a fadin duniya mawakin ya rasu ne a lokacin da tauraruwarsa take haskawa ta yabo.
muna fatan Allah yasa aljanna ce makomarsa abunda yayi me kyau ALlah ya karba wanda yayi kuskure Allah ya yafe masa ameen summa ameen