
Labaran Duniya
Allah yajikan albani zariya Allah yasa alqur’ani ya ceceshi
Malam albani zariya kenan yana daya daga cikin malaman da suka bawa addinin musulunci gudunmawa muna fatan Allah yaji kansa yayi masa rahama.
akwai masallaci da makaranta na malamin wanda ya sadaukarwa addinin musulunci kuma har yanzu ana amfani dasu. ya karantar da al’umma gaskiya kuma subi Allah da manzonsa Allah uabngijin yasa Alqur’ani ya cecemu gaba daya