
Uncategorized
Allah yasa manzon Allah s.a.w ya cecemu ranar gobe kiyama 🤲
Allah ya karawa annabi muhammad s.a.w daraja tabbas addinin musulunci gaskiya ne mun tabbatar da haka Allah yasa mu a gidan Aljanna.Muna fatan Allah yasa mu tashi a cikin ceton fiyayyen halitta annabi muhammad s.a.w Duk wanda yakeso fata Allah ya sakashi a ceton fiyayyen halitta yace ameen