
Uncategorized
Hotunan jaruman kannywood sanye da uniform din sojoji ku fada mana waye yafi iya dressing a cikinsu
Jerin jaruman kannywood sanye da uniform din sojoji mommee gombe ali nuhu adam a zango da sauransu waye zai fada mana wanne jarumi ne yafi kyau da dressing na sojojin.muna jiran amsar ku a comment section sannan kuci gaba da bibiyar wannan shafi me albarka mungode sosai