
Kannywood News
Jaruman kannywood da sukayi mutuwar fuju’a da Rashin lafiyar da sukayi
Jaruman kannywood guda uku daga cikin wannan hoton sunyi mutuwar fuju’a ne a cikinsu akwai irinsu aminu s bono jarumi ne kuma director ne a masana’antar kannywood.
aminu s bono saratu gidado fati slow duk sunyi rashin lafiya ne basu dade suna jinya ba Allah ya karbi rayuwarsu muna fatan Allah yaji kansu yayi musu rahama