
Kannywood News
Jaruman kannywood masu yawa da matayensu na aure Allah ya basu zaman lafiya
Yawancin jaruman kannywood da suke a yanzu suna da aure kamar yadda kuke gani a wannan hoton Wasu sun auri jaruman kannywood da wasu kuma matansu ba yan kannywood bane.
a cikin kannywood akwai wanda kwata kwata basu da aure amma a halin yanzu wanda suke da aure sunfi yawa muna fatan Allah ya basu zaman lafiya .