
Kannywood News
jerin hotunan jaruman kannywood suna yara
Masha Allah duk wannan hotunan da kuke kallo jaruman masana’anatar kannywood ne suna yara hakan kuma mutane suke mamakin ta yadda aka samo hotunan jaruman suna yara.
amma ba abun mamaki bane duk hotunan sun fito ne ta hannun jaruman kannywood muna fatan Allah ya albarkaci rayuwa yasa aljanna ce makoma ameen ya Allah