
Kannywood News
jerin hotunan jaruman kannywood wanda ba yan nigeria bane
Wannan jaruman kannywood din da kuka gani dukkansu ba yan nigeria bane amma kuma tauraruwarsu ta haska ne a kasar nigeria a cikin hausa film.
da yawa akwai jaruman da ba yan nigeria bane amma kuma sanadiyar hausa film duk an sansu a kasar nigeria me zakuce game da wannan jaruman kannywood din.