
Kannywood News
Jerin jaruman kannywood da suka rasu a 2024 Allah yaji kansu yayi musu rahama
Tabbas mutuwa wa’azi ce ga dukkan me hankali wannan da kuke gani wasu ne daga cikin jaruman masana’antar kannywood da Allah yayi musu rasuwa a shekarar 2024
A cikinsu akwai fati slow, saratu gidado, baba ahamdu, el mu’az birniwa, bintu dadin kowa, sulaiman alaqa, muna fatan ALlah yasa mutuwa hutu ce a garesu idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani