
Kannywood News
Jerin jaruman kannywood wanda dasu aka bude masana’antar fina finan hausan
Wannan jaruman da muka kawo muku suna daga cikin jaruman kannywood wanda dasu aka kafa masana’antar shirya fina finan hausa wato kannywood.
a cikinsu akwai kabiru mai kaba, ado gidan dabino, ibrahim mandawari, hajara usman, bashir bala ciroki, kabiru na kwango, da sauransu a cikinsu akwai wanda suna raye wasu kuma sun rigamu gidan gaskiya muna fatan Allah yaji kansu yayi musu rahama.