Uncategorized

Jiya ba yau ba kalli zafafan hotunan bikin dan bello ( bello galadanci )

Wannan hotunan da kuka gani hotuna ne wanda suka dauki hankalin jama’a a baya lokacin bikin dan gwagwarmaya bello galadanci wanda akafi sani da dan bello.Muna fatan Allah ubangiji ya basu xaman lafiya ya albarkaci rayuwarsu ya basu zuri’a ta gari ameen summa ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button