
Uncategorized
Kalli hotunan jaruman kannywood da sana’o insu kafin su shahara
Masha Allah wannan jaruman masana’antar kannywood ne da sana’oinsu kafin daukaka tazo musu Tabbas sauyi yazo musu a cikin rayuwarsu.muna Fatan Allah ya rufawa kowa asiri ameen summa ameen. rayuwa kenan komai lokaci ne kamar yadda kukaji ana fada