
Kannywood News
Kalli hotunan jaruman kannywood da suka rasu a shekarar 2021 Allah yaji kansu da rahama
kamar yadda kuka gani wannan jaruman kannywood din Allah yayi musu rasuwa me a shekarar 2021 gaba dayansu Kuma dukkansu jaruman masana’antar kannywood ne muna fatan Allah yaji kansu yayi musu rahama.
Suna daya daga cikin manyan jaruman masana’antar kannywood da kayi jimamin rasuwarsu a wannnan lokacin Allah yasa aljanna ce makomarsu ameen ya Allah mungode da ziyarar wannan shafi me albarka.