
Uncategorized
Kalli hotunan jarumin kannywood tare da iyalansa zaharaddini sani owner
Masha Allah jarumi a masana’antar kannywood zaharaddini sani owner tare da yayansa da kuma matarsa a cikin wannan hotuna. Muna fatan Allah ya raya zuri’a ya basu zaman lafiya me dorewa tare da iyalansa Ameen summa ameen