
Kannywood News
Kalli sana’o’in jaruman kannywood kafin su fara harkar film nasan zakuyi mamaki sosai
Wasu daga cikin jaruman kannywood da sanao’insu kafin su fara harkar film mutane da yawa zasuyi mamakin ganin wannan videon da muka kawo muku.
hadiza gabon malamar makaranta ce, ado gwanja sana’ar shayi, maryam yahaya sai da awara, abale nurse, wannan cikakken labarin ya fito me daga shafin gaskiya 24 tv na youtube menene ra’ayinku ?