
Uncategorized
KAlli zafafan hotunan jaruman kannywood a lokacin da sukayi aure
komai lokaci ne a rayuwa wannan zafafan hotunan jaruman masana’antar kannywood ne a lokacin da sukayi aure tare da matansu gwanin sha’awa.muna fatan Allah yasa wannan auren nasu ya dore har abada domin kuwa wannan babban abun farin ciki ne