Kannywood News

Ko ni nafito takara zan iya kayar da atiku ko elrufa’i da petter obi cewar mawaki dauda kahutu rarara

MAwaki dauda kahutu rarara ya kara sakin sabon video a hirar da sukayi a gidan jaridar dcl hausa inda mawakin yake cewa duk wanda suka hada jam’iyar adc idan ya tsaya takara sai ya kayar dasu.

mawakin ya bayyana el rufa’i atiku abubakar da kuma rotimi amaechi a matsayin wanda ko shine ya fito takara sai ya kayar dasu amma sun bude sabuwar jam’iya gani suke zasu iya kayar da tinubu.

me zakuce game da wannan rahoton da muka kawo muku ku bayyana mana ra’ayinku a comment section

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button