Kannywood News

ku duba mana motocin wane sukafi tsada tsakanin rarara da naziru sarkin waka

Anata cece kuce akan motar waye tafi tsada tsakanin naziru sarkin waka da kuma mawaki dauda kahutu rarara karshen hayaniya tazo karshe sarkin mota ya raba gardama.

naziru sarkin waka ya fito ya nuna motarsa sannan kuma yace wannan motar ko ban fadaba nasan zata siyi waccan guda biyu harda canji.

Amma nazirun bai fadi motar wa yake nufi ba a cikin videon. sarkin mota ya raba gardama inda ya fito yayi bayani yace motar naziru sarkin waka ta fita rarara tsada me zaku iya cewa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button