Kannywood News

jama’a ku duba hotunan nan gaba daya ku fada mana wanene yafi shiririta

Wannan hotunan munhadasu da Ai ne saboda nishadi da raha amma munaso ku kalli houtunan ku bayyana mana wanene yafi wauta a cikinsu.

da matar da mijinta zai nemo ta zauna tana irin wannan cin abincin da kuma mijin da yake zama a gaban kwano yake kwasar girki haka

kuci gaba da kasancewa da wannan site din domin samun kayan nishadi da kuma labaran duniya da labarai daga masana’antar kannywood mungode sosai

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button