Kannywood News

Ku kalli hotunan ku bayyana mana motar waye tafi tsada tsakanin Rarara da naziru sarkin waka

Kamar yadda kuka sani a kwanakin nan mutane suna ta cece kuce a social media akan motar mawaki dauda kahutu rarara da kuma naziru sarkin waka.

Har yanzu a kalaman naziru sarkin waka bai fito ya kama suna yace da mawaki dauda kahutu rarara yake ba amma mutane sunce dashi yake.

Har yanzu babu wata hujja wacce take nuna mawakin basa jituwa da naziru sarkin waka amma a siyasa ne basa zama a inuwa daya menene ra’ayinku akan wannan gasar mota da akeyi a social media

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button