
Uncategorized
Kyawawan hotunan jarumin kannywood abale tare da matarsa
MAsha Allah jarumin kannywood daddy hikima wanda akafi sani da abale tare da matarsa wadda suke rayuwa tare babu abunda zamuce sai dai masha Allah.muna fatan Allah ya basu zaman lafiya me dorewa har karshen rayuwarsu ameen summa ameen