
Kannywood News
Masha Allah kalli hotunan jaruman kannywood da kyawawan yayansu
Masha Allah alhamdulillah kamar yadda kuke gani a wannan hoton jaruman kannywoood ne da yayansu wanda suka haifa na cikinsu muna fatan Allah ya rayasu.
wannan babban abun farin ciki ne Allah yasa su rayu akan turba ta addinin musulunci Ameen summa ameen menene ra’ayinku akan wannan news din.