
Uncategorized
MAsha Allah kalli hotunan jarumar kannywood fatima macijiya da yarinyar data haifa da tayi aure
MAsha Allah jarumar kannywood fatima musa wadda al’umma sukafi sani da fatima macijiya wannan yarta ce wadda ta haifa bayan tayi aure Alhamdulillah.Masha Allah sauran jaruman kannywood ma muna fatan Allah ya basu ikon yin auren su haifi yara kamar fatima musa