
Uncategorized
Masha Allah kalli hotunan jarumar kannywood nafeesat abdullahi da family dinta
Jarumar kannywood nafeesat abdullahi tare da yan uwanta da mahaifinta da mahaifiyarta masha Allah hakika wannan hotuna sunyi matuqar daukar hankalin mutane a kafafen sada zumunta.Muna fatan Allah ya albarkaci zuri’a yasa Aljanna ce makoma damu dasu gaba daya Menene ra’ayinku akan wannan hotuna na jarumar kannywood nafeesat abdullahi.