
Uncategorized
Masha Allah kalli hotunan jarumin kannywood ali nuhu tare da family dinsa
Masha Allah nan dai da kuke gani hotunan ali nuhu me tare da mahaifiyarsa da mahaifinsa da kuma matarsa da yayansa da yawa basusan iyayen jarumin kannywood ali nuhu ba yau dai ga sunanmuna fatan Allah ya albarkaci rayurwasu ameen summa ameen menene ra’ayinku akan wannan batun.