
Uncategorized
Masha Allah kalli hotunan yayan jaruman kannywood da sukayi saukar alkur’ani mai girma
Alhamdulillah kamar yadda kuke gani a wannan hoton yayan jaruman kannywood ne wanda sukayi saukar alkur’ani mai girma sukayi hotuna tare da iyayensu.wannan babban abun farin ciki ne ba kadan ba muna fatan Allah yasa karatun ya anfanesu yasa sunyi na tsoron Allah.