
Uncategorized
Masha Allah kalli zafafan hotunan family din mawakin hausa umar m shareef
Masha Allah wannan sune family da babban mawakin hausa wanda akafi sani da umar m shareef a cikin wannan hoton akwai umar m shareef mahaifinsa mahaifiyarsa da kuma matarsa.muna Fatan Allah ya albarkaci zuri’a ya basu gamawa da duniya lafiya muma haka harda mai karatu ameen summa ameeen