
Uncategorized
Masha Allah kalli zafafan hotunan mawaki nura m inuwa tare da iyalansa
Masha Allah zafafan hotunan mawaki nura m inuwa tare da iyalansa. mawaki nura m inuwa tare da iyalansa sunyi wannan hotunan ne a tare kamar yadda kuke gani wanne kalar fata zakuyiwa nura m inuwa.Allah ya albarkaci rayuwarsu yasa wannan haduwa babu rabuwa har karshen rayuwarsu ameen summa ameen