Labaran Alajabi

Masha Allah Matashi da budurwa sun lashe gasar karatun alqur’ani mai girma

Alhamdulillah masha Allah matashin saurayi da budurwa sun lashe gasar karatun alkur’ani mai girma. wannan babban abun alfahari ne ga al’umma.

muna fatan matasa maza da mata zasu jajirce wajan cigaba da karatu da kuma kokarin hadda Allah yasa suyi amfani da abunda suka karanta ameen summa ameen Ya Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button