Uncategorized

Masha Allah wannan itace yar gidan jarumar kannywood sabira gidan badamasi wanne fata zakuyi mata

MAsha Allah kamar yadda kuke gani wannan tsaleliyar budurwar yar gidan sabira gidan badamasi ce mutane da yawa zasuyi mamakin haka kuma ba abun mamaki bane ba .sabira gidan badamasi ta taba kasancewa matar marigayi rabilu musa dan ibro a baya nasan wannan ma ba kowa ne ya sani ba menene ra’ayinku akan wannan news din.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button