
Uncategorized
Masha Allah wannan sune hotunan family na dan bello wannan irin fata zakuyi musu na alkairi
Masha Allah kamar yadda kuka gani wannan shine family na bello galadanci wanda akafi sani da dan bello mahaifiyarsa mahaifinsa da yaronsa da sauransu.muna fatan Allah ya albarkaci rayuwarsu gaba daya Allah yasa shima ya zama garkuwa a garesu duniya da lahira ameen summa ameen