
Uncategorized
Masha Allah zafafan hotunan jaruman kannywood da suka dauka tare da iyalansu
Masha Allah wannan sune zafafan hotunan jaruman kannywood tare da iyalansu da suka dauka a gida tare wasu kuma hotunan ranar sallah aka daukesu.Tabbas wannan abun burgewa ne wanne kalar fata zakuyiwa wannan jaruman masana’antar ta kannywood