
Uncategorized
Wasu zafafan hotunan nafeesat abdullahi da suka dauki hankalin mutane a social media
Masha Allah wannan hotunan na jarumar kannywood nafeesat abdullahi sun burge masoyanta sannan kuma sun dauki hankalin mutane a kafafen sada zumunta wannan hotuna an daukesu ne a gurin shirin film wanne fata zaku iya yiwa jaruma nafeesat abdullahi